A Shekarar 2025, zaman lafiya ya kasance babban arziki ga duniya. Yaƙe-yaƙe sun bazu, an tsaurara tsaron kan iyakoki, yayin da dambarwar kasuwanci ta tsananta. Alƙaluman cibiyar lura da zaman lafiya ...