Yayin da ake ci gaba da gudanar da taron Majalisar Dinkin Duniya kan sauyin yanayi a ƙasar Brazil, ƙarairayi game da sauyin yanayin na ci gaba da karakaina a shafukan sada zumunta, inda miliyoyin masu ...
Samar da ingantaccen abinci da yawan mutanen da ke karuwa a duniya, su ne manyan batutuwa da taron ministocin harkokin noma zai yi nazari a kai a birnin Berlin. Taron da ke gudana a birnin Berlin ...